Sunday, 10 February 2019

Zaka rike baki idan kaga yanda wannan ya nunawa shugaba Buhari soyayya

Wannan hoton wani masoyin shugaban kasa, Muhammadu Buhari ne da yayi inkiyar 4+4 a karkashin ruwa, lallai wannan soyayya ta kai makura.
No comments:

Post a Comment