Friday, 8 February 2019

Zamu yi amfani da kudin Atiku wajan murnar nasarar Buhari>>Inji wani masoyin Buharin

Wani masoyin shugaban kasa, Muhammadu Buhari a jihar Adamawa inda yaje yakin neman zabe ya rubuta a jikin wani kwali da ya rike cewa, zamu yi amfani da kudin Atiku mu yi murnar nasarar Buhari a zabe idan Allah ya yarda.No comments:

Post a Comment