Monday, 11 March 2019

A sanar da sakamakon zaben Kano kafin Sallar Isha'i>>Wakili

Kwamishinan 'yan sandan jihar Kano Mohammed Wakili ya ce a sanar da sakamakon zaben jihar Kano kafin Sallar Isha'i.


Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da ake samun kwan gaba kwan baya dangane da bayyana sakamakon zaben jihar.


BBChausa.

No comments:

Post a Comment