Tuesday, 12 March 2019

Abdullahi Shehu na murnar zagayowar ranar haihuwarshi: Kalli abinda abokan sana'arshi suka mai

Tauraron dan kwallon Najeriya dake bugawa kungiyar Bursaspor ta kasar Turkiyya wasa, Abdullahi Shehu kenan a wadannan hotunan yake murnar zagayowar ranar haihuwarshi inda abokan aikinshi suka shiryamai biki na musamman.Muna taya shi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.No comments:

Post a Comment