Friday, 29 March 2019

AKWAI IYUWAR TINIBU NE ZAI GAJI BUHARI>>Tanko Yakasai

Dattijo Tanko Yakasai ya shaidawa jaridar Vanguard cewa, akwai iyuwar Jam'iyyar APC ta kasa, zata tsayar da jagoran Jam'iyyar na kasa Aswaju Ahmed Bola Tinibu a matsayin wanda zai yi takara a zaben 2023.
No comments:

Post a Comment