Wednesday, 13 March 2019

Ali Nuhu, Umar M. Sharif da Shamsu Dan iya sun haskaka a wannan hoton

Taurarin fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki kenan tare da abokan aikinshi,Shamsu Dan Iya da Umar M. Shariff a wannan hoton nasu da suka haskaka, muna musu fatan Alheri.No comments:

Post a Comment