Friday, 15 March 2019

Ali Nuhu ya samu mabiya miliyan 1 a Instagram

Bayan Rahama Sadau da Hadiza Gabon, tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu,Sarki ya zama na uku a cikin masana'antar Kannywood sannan na daya a cikin jarumai maza da ya fara samun mabiya miliyan daya a shafin Instagram.Ali Nuhu dai dama yana murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya kara daukaka.

No comments:

Post a Comment