Saturday, 30 March 2019

Amsa Sunan Singham Ya Jawo Kasar Indiya Ta Karrama CP Wakili

Kasar Indiya ta karrama kwamishinan 'yan sandan jihar Kano, CP Wakili, saboda kiransa da ake yi da Singham da kuma jajircewarsa wajen yaki da kwaya, cin hanci da rashawa inji jakadan Kasar Indiya.
Rariya.

No comments:

Post a Comment