Friday, 8 March 2019

An Haifi jaririya da sunan Allah a jikinta a jihar Sakkwato

AL'AJABI

A jihar Sakkwato mun ga abin al'ajabi, wannan jaririyar an haife ta da sunan Allah a jikinta. Inda aka dauke ta zuwa gidan Mai Alfarma Sarkin Musulmi Sa'adu Abubakar III.


Rariya.


No comments:

Post a Comment