Sunday, 10 March 2019

An Harbe Wani Dan Majalisar Tarayya Har Lahira

Dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabun Lagelu/Akinyele dake jihar Oyo, wato Honarabul Temitope Olatoye ya gamu da ajalinsa sakamakon harbe shi da wasu 'yan bindiga suka yi.


Mamacin wanda ake yi masa lakabi da 'Sugar', ya gamu da ajalin nasa ne a jiya Asabar bayan ya kada kuri'ar zaben gwamna da na 'yan majalisun jiha a garin Ibadan.


No comments:

Post a Comment