Friday, 15 March 2019

An Yi Garkuwa Da Alaramma Ahmad Suleiman

Masu Garkuwa da mutane sun sace Alaramma Ahmad Ibrahim Sulaiman (Matamakin Shugaban Alarammomin Izala na Kasa) a kan hanyarsa ta dawowa daga Birnin Kebbi.
Rariya.

No comments:

Post a Comment