Sunday, 10 March 2019

APC ta lashe zaben gwamnan Kwara

Dan takarar jam'iyar APC, Abdulrahman Abdulrazaq ya lashe zaben gwamnan jihar Kwara, bayan da ya samu kuri'u 331,546. Shi kuwa Abdulrazaq Atunwa na jam'iyyar PDP ya samu kuri'u 115,310.
No comments:

Post a Comment