Saturday, 16 March 2019

Babban Furodusan Finafinan Hausa, Rabi'u Al-rahuz Ya Rasu

Allah ya yi wa daya daga cikin masu shirya finafinan Hausa rasuwa, wato Alhaji Rabiu Haruna Al-rahuz bayan doguwar jinya da ya yi sakamakon hadarin mota da ya samu kan hanyanr sa daga Birnin Yola zuwa Kano.


Marigayin shine mai kamfanin Al-Rahuz Films Production.
Rariya.


No comments:

Post a Comment