Saturday, 16 March 2019

Barkeke na murnar cika shekaru 16 da yin aure

Tauraron fina-finan Hausa, Mudassir Haladu wanda aka fi sani da Barkeke kenan tare da matarshi a wannan hoton inda yace sun cike shekaru 16 da yin aure. Muna tayasu murna da fatan Allah ya kara dankon soyayya.No comments:

Post a Comment