Sunday, 31 March 2019

Bashir Ahmad ya hadu da Muft Menk

Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad kenan a wannan hoton daya dauka tare da shahararren malamin addinin Islama da yayi suna sosai a shafukan sada zumunta,Mufti Isma'il Menk, wanda aka fi kira da Muftimenk.Bashir ya bayyana farin ciki da haduwa da malamin, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment