Sunday, 31 March 2019

Bayan saka hoton Ka'aba, Wani ya cewa Hadiza Gabon ta mika mai gaisuwa ga Annabi(S.A.W)>>Karanta amsar da ta bashi

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta saka hoton ka'aba a shafinta na Instagram, sai wani daga cikin mabiyanta ya roke ta da cewa ta taimaka ta mikamai gaisuwa ga fiyayyen halitta, Annabi Muhammad(S.A.W).Saidai Hadizar ta mayarmai da amsar cewa bafa zuwa Makka ba ta yi, hotone kawai.

No comments:

Post a Comment