Sunday, 31 March 2019

Blessing Ta Koma Maryam Bayan Ta Musulunta

MASHA ALLAH

Wannan baiwar Allah ta musulunta a Abuja, sunanta Blessing bayan ta musulunta sai ta canja suna zuwa Maryam.Musulunci addini ne na mutunci da kamala da daraja, za'a iya bambace haka idan aka kalli wadannan hotuna guda biyu; na farko a cikin musulunci, na biyu a kafirci.

Muna rokon Allah Ya tababtar da Maryam a cikin Musulunci. Amin.


No comments:

Post a Comment