Sunday, 31 March 2019

Dan kasar China ya Musulunta a Kano

Wani farar fata dan kasar China me suna Leo ya karbi Kalmar shahada yau a birnin Kano inda ya zabi sunan Aliyu.Muna fatan Allah ya kara mai fahimtar addini.

No comments:

Post a Comment