Sunday, 10 March 2019

Dan majalisa ya mutu 'yan sa'o'i bayan lashe zabe

ANA BIKIN DUNIYA...

Dan majalisar dokoki na jam'iyyar APC mai wakiltar mazabar Pengana da ke karamar hukumar Bassa ta jihar Filato Ezekiel Bauda Afom ya mutu 'yan sa'o'i bayan ya lashe zabe.
BBChausa.

No comments:

Post a Comment