Friday, 15 March 2019

Dan shugaban kasa, Yusuf Buhari ya kammala bautar kasa

Dan shugaban kasa, Yusuf Buhari kenan a wannan hoton inda ya kammala bautar kasa kuma aka damka mishi shaidar kammala bautar kasar.

Badai a san a wace jaha ko kuma ma'aikata yayi bautar kasar tashi ba.

Muna tayashi murna da fatan Allah ya sawa karatu Albarka.

No comments:

Post a Comment