Saturday, 16 March 2019

Daraktan yakin neman zaben Atiku ya fice daga PDP

Daraktan yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a zaben 2019, Atiku Abubakar watau, Otumba Gbenga Daniel ya bar jam'iyyar PDP inda yace ya ajiye harkar siyasa dan mayar da hankali akan wasu lamurra na daban.A wasikar da ya aikewa shugaban jam'iyyar, Uche Secondus, Daniel yace ya ajiye harkar siyasa dan mayar da hankali kan wasu lamurra na daban.

No comments:

Post a Comment