Sunday, 31 March 2019

Fadakarwa ga mata masu saka hotunan da basu dace ba yanar gizo


Wata baiwar Allah ma'abociyar shafin Twitter ta yi jan hankali ga 'yan uwanta mata da ke saka hotunan da basu dace ba a shafukansu na sada zumunta dan kawai a yaba, tace a iya yabon kawai mazan zasu tsaya amma ba wanda zaice bari ya aureki.


No comments:

Post a Comment