Thursday, 7 March 2019

Fati Shu'uma da Sa'adiya Kabala sun dauki hotuna da matan gwamnan jihar Kaduna

Taurarin fina-finan Hausa, Fati Shu'uma kenan da Sa'adiya Kabala tare da matan gwamnan jihar Kaduna a wajan wani taron siyasa da suka halarta, hotunan nasu sun kayatar.No comments:

Post a Comment