Sunday, 3 March 2019

Fatima Ganduje na murnar cika shekara guda da yin aure

Shekara guda kenan da daura auren diyar gwamnan jihar Kano, Fatima Abdullahi Ganduje tare da dan gwamnan jihar Oyo, Idris Ajimobi, daurin auren nasu na daya daga cikin wanda ya fi daukar hankula a Arewa da ma Najeriya abaki daya a shekarar da ta gabata. Fatimar ta saka hotunan auren nasu a shafinta na sada zumunta dan tunawq da wannan ranar.Muna musu fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment