Sunday, 10 March 2019

Ganduje ya lashe zabe a Karamar hukumar Madobi

A yayin da ake ci gaba da bayyana sakamakon zabukan gwamna da na 'yan majalisar jiha da ya faru jiya, Asabar, a Kano gwamna me ci, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya lashe karamar hukumar Madobi inda jagoran Kwankwasiyya kuma tsohon gwamnan jihar, Sanatan Kano ta tsakiya me barin gado, Rabiu Kwankwaso ya fito.


Kamfanin dillancin labaran Najeriya, NAN ya ruwaito cewa, PDP ta samu kuri'u 24,491 yayinda APC ta samu 24,309.Hakanan gwamna Ganduje ya lashe zabukan kananan hukumomi 6, Albasu, Garko, Karaye, Danbatta, Kunchi, Makoda 

Yayinda Abba K. Yusuf na jam'iyyar PDP ya lashe zabe a kananan hukumomi 2, Kibiya da Bebeji.

No comments:

Post a Comment