Friday, 29 March 2019

Gwamna jihar Adamawa, Jibrilla Bindow ya taya zababben gwamnan jihar, Ahmadu Fintiri murnar cin zabe


Gwamnan jihar Adamawa me ci, Jibrilla Bindow ya taya zababben gwamnan jihar a karkashin jam'iyyar PDP, Ahmadu Umar Fintiri murnar lashe zaben da yayi, sannan yace yana mai fatan yin mulki cikin nasara.

Bindow ya kara da cewa, yana girmama dimokradiyya da kuma ka'idojinta.

No comments:

Post a Comment