Sunday, 10 March 2019

Gwamna Tambuwal Na Jihar Sokoto Ya Ci Mazabarsa Da Ratar Kuri'u Masu Yawa

Gwamnan jihar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal ya lashe zaben mazabarshi ta Shinyar Ajiya a zaben gwamnoni da 'yan majalisar jihohi da ya gudana jiya, Asabar inda ya baiwa jam'iyyar PDP tazara me yawa.


Ga sakamakon rumfar zaben nashi kamar haka:

APC 197

PDP 806 


No comments:

Post a Comment