Sunday, 10 March 2019

Gwamnan Bauchi ya sha kaye a rumfarsa

Gwamnan Bauchi Muhammad Abdullahi Abubakar ya fadi rumfarsa inda jam'iyyar APC ta samu kuri'u APC 288 sai kuma jami'iyyar PDP ta samu kuri'u 358.



BBChausa.

No comments:

Post a Comment