Tuesday, 12 March 2019

Gwamnoni sun jewa shugaba Buhari ziyarar taya murna

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da wasu gwamnonin jihohin kasarnan inda suka je tayashi murna fadarshi ta Villa dake babban birnin tarayya, Abuja bayan dawowa da yayi daga mahaifarshi Daura, Jihar Katsina daga hutun zabe da ya je.


Gwamnonin da suka jewa shugaba Buhari murna sun hada da na Ekiti, Kaduna, Kebbi, Kogi, Borno, Jigawa da Zamfara.No comments:

Post a Comment