Tuesday, 12 March 2019

Hadimin gwamnan Kano, Dawisu na shan yabo saboda halin dattakon da ya nuna

Me baiwa gwamnan jihar Kano shawara ta fannin kafafen sadarwa, Salihu Tanko Yakasai kenan a wannan hoton nashi da yake shan rake/kara duk da cewa me gidanshi Gwamna Ganduje na fuskantar barazanar rasa kujerarshi ta Gwamna. Salihu da akewa lakabi da Dawisu ya saka hoton a shafinshi na Twitter inda ya bayyana cewa baya cikin damuwa.Akwai dai wasu da suka sakoshi a gaba da zagi da kalaman kiyayya amma sai bai kula su ba.

Wannan abu da yayi yasa wasu da dama suka rika yabawa da karfin zuciyarshi da kuma kawaici da ya nuna.

Ga abinda wasu ke cewa akan abinda Dawisun yayi:No comments:

Post a Comment