Sunday, 17 March 2019

Hoton Amina Amal da ya jawo cece-kuce

Jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal kenan a wannan hoton nata daya dauki hankula sosai, a yayin da wasu ke yabawa, wasu da dama sun bayyana cewa hoton be dace ba.

No comments:

Post a Comment