Saturday, 30 March 2019

Hoton Buhari da Osinbajo daya dauki hankula

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wannan hoton inda yake tare da mataimakinshi, Farfesa Yemi Osinbajo suna darawa a jiya, Juma'a yayin da ya amshi bakuncin kungiyar CAN da suka je mai taya murnar lashe zabe.




No comments:

Post a Comment