Thursday, 7 March 2019

Hoton dan Najeriya kwance akan karfen gadon Asibiti babu katifa ya dauki hankula

Wannan hoton wani dan Najeriyane dake kwance akan gadon Asibiti da babu katifa akaine, hoton ya dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta inda jama'a da dama sukaita Allah wadai da hakan.No comments:

Post a Comment