Saturday, 16 March 2019

Hoton Nafisa Abdullahi da ya jawo cece-kuce

Wasu hotuna irin na daban-daban da ake hadawa a shafin Instagram su bayar da hoto daya da tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta saka sun jawo cece-kuce a shafin nata na sada zumunta.Yana yin bangare bangaren da Nafisar ta saka daya bayar da kammalallen hoton wanda wasu da basu fahimta ba yasa su kai ta tsokaci kala-kala kamar haka:

No comments:

Post a Comment