Saturday, 16 March 2019

Hotuna daga bikin zagayowar ranar haihuwar Ali Nuhu

A jiya, Juma'ane tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu yayi murnar zagayowar ranar haihuwarshi inda 'yan uwa da abokan arziki suka tayashi murna, abokan aikinshi irinsu Sani Musa Danja, Yakubu Muhammad, T. Y Shaban na daga cikin wanda suka tayashi murna.
No comments:

Post a Comment