Thursday, 28 March 2019

Hotunan ganawar shugaba Buhari da shuwagabannin hukumomin tsaro

Wadannan hotunan ganawar da shugaban kasa, Muhammadu Buhari yayi da manyan jami'an tsaron kasarnanne yau a fadarshi inda suka bashi ba'asin yanda lamaurran tsaron kasarnan ke gudana.


No comments:

Post a Comment