Thursday, 7 March 2019

Hotunan matashin da ya sha ruwan kwata dan murnar lashe zaben Buhari

Wadannan hotunan matashinan ne, Aliyu Muhammad Sani wanda ya sha ruwan kwata dan murnar lashe zaben shugaban kasa, Muhammadu Buhari kuma aka ruwaito cewa wai ya mutu sanadiyyar ruwan kwatar da ya sha, saidai hotunanshi sun ta kara bayyana a shafukan sada zumunta inda abokai da 'yan uwa ke ta kara tabbatar da cewa yana raye.
No comments:

Post a Comment