Sunday, 17 March 2019

Hotunan Nafisa Abdullahi da suka dau hankula

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan zafafan hotunan nata da suka dau hankula, masoyanta da dama sun yaba.

No comments:

Post a Comment