Friday, 22 March 2019

Hotunan Nafisa Abdullahi da suka jawo cece-kuce

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan nata inda take tare da wani dan sama jannati suka diro daga jirgi yana makale a bayanta, Nafisa ta dauki hotunan ne a Dubai inda taje yawon shakatawa , saidai jama'a nata cece kuce akai.Bayan saka hotunan a shafinta na sada zumunta, wasu daga cikin masoyanta sun yaba yayin da wasu da dama kuma suka yi Allah wadai dasu

Gadai ra'ayoyin wasu akan wadannan hotunan.


No comments:

Post a Comment