Saturday, 9 March 2019

Hotunan shugaba Buhari yayin da yake kada kuri'arshi

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan yayin da yake kada kuri'arshi ta zaben gwamnoni da 'yan majalisar jihohi a mazabarshi dake mahaifarshi, garin Daura, jihar Katsina, shugaban ya kada kuri'ar tashi tare da matarshi, Hajiya A'isha.


No comments:

Post a Comment