Friday, 29 March 2019

Hotunan yanda shuwagabannin kungiyar kiristoci ta CAN suka je taya shugaba Buhari murnar cin zabe

Wadannan hotunan ganawar shugaban kasa, Muhammadu Buharine da shuwagabannin kungiyar kiristoci ta Najeriya watau CAN a yayin da suka je mai taya murna a fadarshi dake Villa, babban birnin tarayya, Abuja.

No comments:

Post a Comment