Monday, 11 March 2019

INEC ta ce ba a kammala zaben Kano ba

Babban jami'in tattara sakamako zabe a Kano Farfesa B.B Shehu ne ya sanar da cewa ba a kammala zabe a Kano ba.


Ya ce kuri'u 141,694 aka soke .

BBChausa.


No comments:

Post a Comment