Sunday, 10 March 2019

Jiga-Jigan PDP sun fara Abba murnar lashe zaben Kano

Ga dukkan alamu 'yan jam'iyyar PDP na da yakinin cewa dan takarar su na gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ne zai lashe zaben jihar, domin kuwa a yayin da ake kan bayyana sakamakon kananan hukumomin jihar tuni jigogi a jam'iyyar PDP sun fara taya Abban murna.Daya daga cikin manyan 'yan PDP, Kuma babban dan jarida me mujallar Ovation Magazine, Dele Momodu ya taya Abba murnar lashe zabe ta shafinshi na Twitter.

No comments:

Post a Comment