Wednesday, 27 March 2019

'Jonathan ya fi Buhari gaskiya'


Wata baiwar Allah ta saka a shafinta na Twitter cewa, Wallahi tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya fi Buhari gaskiya, lamarin ya dauki hankula.


No comments:

Post a Comment