Saturday, 16 March 2019

Kalli abinda wannan baturen yawan musulmi da ya dauki hankula

Wannan wani mutumne a kasar Ingila da ya dauki hankulan Duniya bayan harin da 'yan ta'adda suka kaiwa masallata jiya,Juma'a a birnin ChristChurch na kasar New Zealand yayin sallah Juma'a, shi kuma ya rike wata sanarwane a kofar wani masallaci inda ya bayyana cewa ni abokinkune kuma zan muku gadi a yayin da kuke sallah.No comments:

Post a Comment