Sunday, 31 March 2019

Kalli abinda Wannan yaron yawa kakarshi da ya dauki hankulan mutane

Wannan hoton wata Kaka ce da jikanta ya dauketa suka je cin abinci a wani kasaitaccen gidan cin abinci, kamar dai yanda masoya 'yan zamani kan yi, ya saka hotunan a shafinshi na Twitter kuma abin ya burge mutane matuka inda akaita sa mishi Albarka.


No comments:

Post a Comment