Saturday, 30 March 2019

Kalli Ali Nuhu da Maryam Booth na shakatawa

Taurarin fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki kenan tare da Maryam Booth a wannan hoton da suke raha tare, sun haskaka, muna musu fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment