Monday, 11 March 2019

Kalli Bidiyon da fasinjan jirgin saman Ethiopian Airlines ya dauka lokacin da suke cikin firgici kamin jirgin ya fadi

Bidiyon daya daga cikin fasinjojin da ke cikin jirgin Ethionpian Airline me dauke da fasinjoji 149 da ma'aikatan jirgin 8 da yayi hadari jiya, ya bayyana a shafukan sada zumunta inda aka ga daya daga cikin fasinjojin jirgin ya bude datan shi ya dauki bidiyon yanda hargitsi ya fara a cikin jirgin kamin daga baya ya fadi.Rahotanni sunce jirgin ya fadi ne mintuna shida bayan tashinshi sanan babu wanda ya rayu a cikin jirgin.

Za'a iya jin musamman yanda kananan yara keta kuka yayinda jirgin ke shirin faduwa, kalli bidiyon a kasa.

Danna nan ka kalli bidiyon

Ko kuma ka kalla a nan kasa.

No comments:

Post a Comment