Tuesday, 12 March 2019

Kalli bidiyon kwamishinan zaben Kano yana cewa wasu 'yan siyasa ko kasheshi zasu yi sai yayi aikinshi bisa doka


Kalli bidiyon kwamishinan hukumar zabe me zaman kanta, INEC reshen jihar Kano yana magana a tsakiyar wasu 'yan siyasa inda yake bayyana musu cewa ko kasheshi zasu yi saidai su kasheshi amma shi zai yi aikinshine yanda ya kamata.


No comments:

Post a Comment