Sunday, 17 March 2019

Kalli Hadiza Gabon a fadar cocin Katolika

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan hoton da ta haskaka wanda ta dauka a birnjn Vartican na kasar Italiya inda nanne hedikwatar fadar cocin katolika take.A birnin ne dai fadar paparoma take da sauran kayayyakin tarihin rumawa dake a dakin tarihi wanda ke samun ziyarar masu yawon bude ido daga sannan Duniya daban-daban.

No comments:

Post a Comment